$DASH at $62 Duk da haka, support mai ƙarfi a yanzu shine Dala 62, idan ya iya rike wannan wajen bai sauka ba toh akwai yuwuwar ya juya zuwa Dala 66 zuwa 68 in sha Allah. Idan kuma support din ya goce zuwa Dala 60 ko 59 toh za'a kara nitsewa kasa. Za mu cigaba da zuba Ido tare da bibiya.
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.